Irm 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ta da tuta wajen Sihiyona!Ku sheƙa a guje neman mafaka,kada ku tsaya!Gama zan kawo masifa da babbarhalaka daga arewa.

Irm 4

Irm 4:2-11