Irm 4:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duniya za ta yi makoki sabodawannan,Sammai za su duhunta,Gama ni na faɗa, haka kuwa na nufain yi,Ba zan ji tausayi ba,Ba zan kuwa fāsa ba.”

Irm 4

Irm 4:26-31