Irm 4:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Ubangiji ya ce, “Ƙasar duka za ta zama kufai, amma duk da haka, ba wannan ne zai zama ƙarshenta na har abada ba.

Irm 4

Irm 4:17-28