Irm 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kun yi rantsuwa kuka ce,‘Har da ran Ubangiji kuwa,‘Da gaskiya, da aminci, da adalci,Sa'an nan sauran al'umma za su soin sa musu albarka,Za su kuma yabe ni.”

Irm 4

Irm 4:1-11