Irm 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Ya mutanen Isra'ila, idan za kujuyo ku komo wurina,Idan kuka kawar da abubuwanbanƙyama daga gabana,Kuka kuma bar yin shakka,

Irm 4

Irm 4:1-11