Irm 39:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama hakika zan cece ka, ba za ka mutu ta takobi ba. Za ka sami ranka kamar ganimar yaƙi, domin ka dogara gare ni, ni Ubangiji na faɗa.’ ”

Irm 39

Irm 39:10-18