Irm 38:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ebed-melek, bābā, mutumin Habasha, wanda yake a gidan sarki, ya ji labari sun saka Irmiya a rijiya. A lokacin nan, sarki yana zaune a Ƙofar Biliyaminu.

Irm 38

Irm 38:1-8