Irm 38:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shefatiya ɗan Mattan, da Gedaliya ɗan Fashur, da Yehukal ɗan Shelemiya, da Fashur ɗan Malkiya, suka ji maganar da Irmiya yake faɗa wa dukan mutane cewa,

Irm 38

Irm 38:1-4