Irm 35:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Irmiya ya ce wa Rekabawa, “Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya ce, ‘Tun da yake kun kiyaye dukan abin da Yonadab kakanku ya umarce ku,

Irm 35

Irm 35:11-19