Irm 34:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Ubangiji zan umarce su su komo zuwa wannan birni don su yi yaƙi da shi, su ci shi, su ƙone shi da wuta. Zan sa biranen Yahuza su zama kufai, ba masu zama a ciki.”

Irm 34

Irm 34:18-22