Irm 34:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zadakiya, Sarkin Yahuza kuwa, da sarakunansa, zan bashe su a hannun abokan gābansu waɗanda suke neman ransu, wato sojojin Sarkin Babila, waɗanda suka tashi suka bar ku.

Irm 34

Irm 34:18-22