Irm 34:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wato manyan fādawan Yahuza, da na Urushalima, da 'yan majalisa, da firistoci da dukan jama'ar ƙasa, waɗanda suka bi ta tsakanin rababben ɗan maraƙin,

Irm 34

Irm 34:10-22