Irm 34:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen da suka keta alkawarina, ba su kuma kiyaye maganar alkawarin da suka yi a gabana ba, sa'ad da suka raba ɗan maraƙi kashi biyu, suka bi ta tsakiyarsa,

Irm 34

Irm 34:11-22