Irm 33:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A waɗannan kwanaki za a ceci mutanen Yahuza, mutanen Urushalima kuwa za su zauna lafiya. Sunan da za su sa wa Urushalima birninsu, shi ne, ‘Adalcinmu Ubangiji ne.’

Irm 33

Irm 33:8-17