Irm 33:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A waɗannan kwanaki da a lokacin nan, zan sa wani reshe mai adalci ya fito daga zuriyar Dawuda, zai aikata gaskiya da adalci a ƙasar.

Irm 33

Irm 33:13-23