Irm 33:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

za a sāke jin muryar murna da ta farin ciki, da muryar ango da ta amarya, da muryoyin mawaƙa, sa'ad da suke kawo hadayun godiya a cikin Haikalin Ubangiji, suna cewa,‘Ku yi godiya ga Ubangiji MaiRunduna,Gama Ubangiji nagari ne,Gama madawwamiyar ƙaunarsatabbatacciya ce.’Gama zan mayar da arzikin ƙasar kamar yadda yake a dā, ni Ubangiji na faɗa.”

Irm 33

Irm 33:2-15