Irm 33:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka Ubangiji ya faɗa, “A wannan wuri da ka ce ya zama kufai, ba mutum ko dabba, wato a biranen Yahuza da titunan Urushalima, inda ba kowa, ba mutum ko dabba a ciki,

Irm 33

Irm 33:5-16