Irm 32:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Babila kuwa zai tafi da Zadakiya zuwa Babila. Zai zauna can sai lokacin da na ziyarce shi. Ko da ya yi yaƙi da Kaldiyawa ba zai yi nasara ba.”

Irm 32

Irm 32:2-12