Irm 32:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zadakiya Sarkin Yahuza kuwa, ba zai tsere wa Kaldiyawa ba, amma za a ba da shi a hannun Sarkin Babila. Zai yi magana da shi fuska da fuska, ya kuma gan shi ido da ido.

Irm 32

Irm 32:2-7