Irm 32:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan yi madawwamin alkawari da su, ba zan fasa nuna musu alheri ba, zan kuwa sa tsorona a zukatansu domin kada su bar bina.

Irm 32

Irm 32:37-44