Irm 32:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ba su zuciya ɗaya, da tafarki ɗaya domin su yi tsorona har abada, domin amfanin kansu da na 'ya'yansu a bayansu.

Irm 32

Irm 32:35-40