Irm 32:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun kafa gumakansu na banƙyama a cikin Haikalina wanda ake kira da sunana, sun kuwa ƙazantar da shi.

Irm 32

Irm 32:30-35