Irm 32:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun juya mini baya, ba su fuskance ni ba, ko da yake na yi ta koya musu, amma ba su saurara ga koyarwata ba.

Irm 32

Irm 32:30-39