Irm 32:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka aikata alamu da al'ajabai a ƙasar Masar. Har wa yau kuma kana aikata su a Isra'ila da kuma cikin dukan al'ummai, ka yi wa kanka suna kamar yadda yake a yau.

Irm 32

Irm 32:19-30