Irm 32:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai babban mashawarci ne, mai aikata manyan ayyukanka. Kana ganin dukan ayyukan 'yan adam. Kakan sāka wa kowa bisa ga halinsa da ayyukansa.

Irm 32

Irm 32:10-25