Irm 31:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kuka za su komo.Da ta'aziyya zan bishe su, in komarda su,Zan sa su yi tafiya a gefen rafuffukanruwa,A kan miƙaƙƙiyar hanya, inda baza su yi tuntuɓe ba.Gama ni uba ne ga Isra'ila,Ifraimu kuwa ɗan farina ne.”

Irm 31

Irm 31:8-13