Irm 31:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, zan fito da su daga ƙasararewa,Zan tattaro su daga manisantanwurare na duniya,Tare da su makafi da guragu,Da mace mai goyo da mai naƙuda,Za su komo nan a babbar ƙungiya.

Irm 31

Irm 31:3-4-17