Irm 31:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan dai wannan kafaffiyar ka'idata daina aiki a gabana,Ni Ubangiji na faɗa,To, ashe, zuriyar Isra'ila za ta dainazama al'umma a gabana ke nanhar abada.

Irm 31

Irm 31:32-38