Haka Ubangiji ya ce,Shi wanda ya ba da rana ta haskakayini,Ya sa wata da taurari su ba da haskeda dare,Shi ne yakan dama teku, ya saraƙumanta su yi ruri,Sunansa Ubangiji Mai Runduna.