Irm 30:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don me kuke kuka a kanrauninku?Ciwonku ba zai warke ba.Saboda laifofinku masu girma ne,Domin zunubanku da yawa suke,Shi ya sa na yi muku waÉ—annanabubuwa.

Irm 30

Irm 30:14-17