Irm 30:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan masu ƙaunarku sun mantada ku,Ba su ƙara kulawa da ku,Domin na yi muku bugu irin namaƙiyi.Na yi muku horo irin na maƙiyimarar tausayi,Domin laifofinku masu girma ne,Domin zunubanku da yawa suke.

Irm 30

Irm 30:12-17