Irm 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Idan mutum ya saki matarsa,Ta kuwa rabu da shi, har ta auriwani,Ya iya ya komo da ita?Ashe, yin haka ba zai ƙazantar daƙasar ba?Ya Isra'ila, kin yi karuwanci,Abokan sha'anin karuwancinki, sunada yawa.Za ki sāke komowa wurina?Ni, Ubangiji, na faɗa.

Irm 3

Irm 3:1-5