Irm 2:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da hannuwanku a kā za ku komodaga Masar don kunya.Gama waɗanda kuke dogara gare su,ni Ubangiji, na ƙi su,Ba za ku yi arziki tare da su ba.”

Irm 2

Irm 2:32-37