Irm 29:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin ba su ji maganata wadda ni Ubangiji na faɗa ba, na yi ta aika muku da ita ta wurin bayina annabawa, amma kuka ƙi, ni Ubangiji na faɗa.

Irm 29

Irm 29:14-28