Irm 29:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan fafare su da takobi, da yunwa, da masifa. Zan maishe su abin ƙyama ga dukan mulkokin duniya. Za su zama abin la'ana, da abin razana, da abin raini, da abin zargi, ga dukan al'ummai, inda na kora su.

Irm 29

Irm 29:15-28