Irm 27:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka kada ku saurari annabawanku, da masu duba, da masu mafarkai, da matsubbata, ko masu sihiri waɗanda suka ce muku ba za ku bauta wa Sarkin Babila ba.

Irm 27

Irm 27:4-16