Irm 27:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna yi muku annabcin ƙarya ne, za su kuwa sa a kai ku wata ƙasa nesa da ƙasarku. Zan kore ku, za ku kuwa lalace.

Irm 27

Irm 27:4-19