Irm 27:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Ni ne da ikona da ƙarfina na yi duniya, da mutane, da dabbobi waɗanda suke cikinta. Nakan ba da ita ga wanda na ga dama.

Irm 27

Irm 27:1-9