Irm 27:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Irmiya ya umarce su, su tafi, su faɗa wa iyayengijinsu cewa, “In ji Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ga abin da za ku faɗa wa iyayengijinku,

Irm 27

Irm 27:1-14