Irm 27:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Ubangiji ya ce shi bai aike su ba, annabcin ƙarya suke yi muku da sunansa, don ya kore ku, ku halaka, ku da annabawan da suke yi muku annabci.”

Irm 27

Irm 27:5-20