Irm 27:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka kasa kunne ga maganar annabawan da suke ce maka, ‘Ba za ku bauta wa Sarkin Babila ba.’ Annabcin ƙarya suke yi muku.

Irm 27

Irm 27:6-15