Irm 25:36-38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

36. Ji kukan makiyayan,Da kukan iyayengijin garken,Gama Ubangiji yana lalatar da wurinkiwonsu.

37. Garkunan da suke zaune lafiya kuwa,an yi kaca-kaca da suSaboda zafin fushin Ubangiji.

38. Ya rabu da wurin ɓuyarsa kamarzaki,Gama ƙasarsu ta zama mararamfani,Saboda takobin Ubangiji, da kumazafin fushinsa.”

Irm 25