Irm 25:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya rabu da wurin ɓuyarsa kamarzaki,Gama ƙasarsu ta zama mararamfani,Saboda takobin Ubangiji, da kumazafin fushinsa.”

Irm 25

Irm 25:31-38