Irm 24:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce mini, “Irmiya, me ka gani?”Sai na ce, “'Ya'yan ɓaure, akwai masu kyau ƙwarai, akwai kuma marasa kyau ƙwarai, har da ba za su ciwu ba.”

Irm 24

Irm 24:1-10