Irm 24:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ɗaya kwandon akwai ɓaure masu kyau, kamar nunan fari. A ɗayan kuwa marasa kyau ne, ba mai iya cinsu.

Irm 24

Irm 24:1-10