Irm 23:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa makiyayan da za su lura da su. Ba kuwa za su ƙara jin tsoro, ko razana ba, ba kuma wanda zai ɓace, ni Ubangiji na faɗa.

Irm 23

Irm 23:1-11