Irm 23:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan zan tattaro sauran garkena daga wuraren da aka warwatsa su, zan komo da su cikin garkensu, zan sa su hayayyafa su riɓaɓɓanya.

Irm 23

Irm 23:1-9