Irm 23:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari annabin da yake da mafarki ya faɗi mafarkinsa, amma wanda yake da maganata ya faɗe ta da aminci. Me ya haɗa ciyawa da alkama? Ni Ubangiji na faɗa.

Irm 23

Irm 23:20-29