Irm 23:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna zaton za su sa mutanena su manta da sunana ta wurin mafarkansu da suke faɗa wa junansu, kamar yadda kakanninsu suka manta da sunana saboda Ba'al.

Irm 23

Irm 23:23-36