Irm 23:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma cikin annabawa naUrushalima,Na ga abin banƙyama.Suna yin zina, suna ƙarya,Suna ƙarfafa hannuwan masu aikatamugunta,Saboda haka ba wanda ya juya gabarin muguntarsa,Dukansu suna kama da Saduma,Mazaunanta kuwa kamarGwamrata.”

Irm 23

Irm 23:11-18